
Dandalin Fasahar Fina-finai
- News · Politics
Free on the App Store for iPhone, iPad and Mac. No subscription needed. Once it is installed, tap this link again and the show is yours. Already have it? Open in Parasocial.
About
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.
Also on
Recent episodes
- Karancin ingantaccen labarin fina-finai, lamarin da ke karya darajar su a Najeriya
- Korafe-korafen makallata fina-finan Hausa
- Ko ana 'kan ta waye' a masana'antar Kannywood?
- Rayuwar mata masu shirya fina-finai a Nollywood a Najeriya
- Halin da masana'antar Fim ta shiga a makon da ya kare
- Abinda ya wakana cikin kungiyar MOPAN a baya bayan nan
- An kamala zaben wakilan kungiyar yan Fim a jihar Kaduna
- Fitaccen makawaki ya sha alwashin daukar nauyin tallafawa mata da sana'o'i
- An fara daukar shirin 'Gidan Badamasi' zango na 4
- Rayuwar Alhaji Umaru Danjuma Katsina da aka fi sani da Kasagi