AKUSHIN SINAWA

CRI Africa

Subscribe in Parasocial

Free on the App Store for iPhone, iPad and Mac. No subscription. Once it is installed, tap this link again and the show is yours. Already have it? Open in Parasocial.

About

Manufar wannan shiri shi ne koya wa masu sauraronmu girke-girke na Sinawa masu sauki, wadanda kuma ake iya samun kayan hadasu a kasashen Afrika, musamman inda muke da rinjayen masu sauraronmu a harshen Hausa. Sanin kowa ne Sinawa suna da wasu dabaru masu ban sha’awa na sarrafa abinci mai dadin gaske, da suka hada da ganyaye, da kayan lambu, da kayan marmari, da ma sauran nau’o’in hatsi. Bugu da kari irin yadda aka san su da noman shinkafa kanshi, a hannu guda akwai dabarun sarrafa wannan abinci ta hanyoyi masu daman gaske.

Also on

Recent episodes

  • AKUSHIN SINAWA 30Jan 31, 2016
  • AKUSHIN SINAWA 30Jan 31, 2016 · 5 min
  • AKUSHIN SINAWA 29Jan 6, 2016 · 5 min
  • AKUSHIN SINAWA 29Jan 6, 2016
  • AKUSHIN SINAWA 28Dec 23, 2015 · 5 min
  • AKUSHIN SINAWA 28Dec 23, 2015
  • AKUSHIN SINAWA 27Dec 9, 2015 · 4 min
  • AKUSHIN SINAWA 27Dec 9, 2015
  • AKUSHIN SINAWA 26Nov 25, 2015 · 5 min
  • AKUSHIN SINAWA 26Nov 25, 2015

Website · RSS feed

AKUSHIN SINAWA | Parasocial