
Al'adun Gargajiya
- News · Politics
Free on the App Store for iPhone, iPad and Mac. No subscription needed. Once it is installed, tap this link again and the show is yours. Already have it? Open in Parasocial.
About
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.
Also on
Recent episodes
- Mahukunta na yunkurun sake rubuta tarihin Jamhuriyyar Nijar
- Yadda al'ummar Hausawa kusan dubu 30 ke rayuwa a tsakanin ƙabilun ƙasar Togo
- Bikin al'adun makiyaya na ƙasa a Jamhuriyar Nijar
- Mahukuntan Nijar sun karrama fitaccen mawaƙin gargajiya Mamman Gawo Filinge
- Jamhuriyar Nijar ta gudanar da bikin ranar Hausa ta bana a ƙasar
- Muhawara kan banbance tsakanin ƙabilun Hausawa da kuma Fulani a Najeriya
- Batutuwan da bikin 'Ranar Hausa ta Duniya' zai mayar da hankali kai a bana
- Halin da ake ciki game da al'adar 'Yan Kama da ke neman ɓacewa a ƙasar Hausa
- Wane tasiri Chamfi ke da shi wajen gyarawa ko kuma ruguza aure musamman a zamanin baya
- Muhimmancin zurfafa bincike a dukkan fannoni gabanin aure