
Lafiya Jari ce
Subscribe in ParasocialFree on the App Store for iPhone, iPad and Mac. Once it is installed, tap this link again and the show is yours. Already have it? Open in Parasocial.
About
Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.
Also on
Recent episodes
- Illar da ke tattare da shan magani ba tare da shawara ko umarnin likitoci ba
- Yadda cutar damuwa ke zama ruwan dare a tsakanin al'umma
- Yadda wuraren saida magunguna ke samun karbuwa a jamhuriyar Nijar lokacin damuna
- Yadda cutar kwalara ta jefa ɗumbin mutane cikin firgici a jihar Bornon Najeriya
- Yadda cutar Bilharzia ko Tsagiya ke barazana ga rayuwar ɗimbin ƴan Afirka
- Yadda farashin magunguna ke tashi a lokacin damuna da aka fi fama da cutuka
- Yadda gwamnatin Kano ta yi nasarar rage mace-macen mata a lokacin haihuwa
- Matsalar ƙarin mahaifa ko fibroids ga lafiyar mata
- Yadda cutar Typhiod ke barazana ga rayuwar miliyoyin mutane a Afirka da Asiya
- Ƙaruwar masu fama da cutar sikila a Jamhuriyar Kamaru