
Mu Zagaya Duniya
- News · Politics
Free on the App Store for iPhone, iPad and Mac. No subscription needed. Once it is installed, tap this link again and the show is yours. Already have it? Open in Parasocial.
About
Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.
Also on
Recent episodes
- Dalilan da yasa dangantaka tsakanin Nijar da Chadi ta yi tsami
- Gwamnatin Najeriya ta ce ta shirya tsaf don tunkarar barazanar Ebola
- Iran ta nesanta kanta daga rikicin da ke faruwa tsakanin yan Houthi da Saudia
- "Mu zagaya Duniya" bitar muhimman labaran da suka faru a makon da ya gabata
- Shugaban Faransa ya bayyana halin da ake ciki a zirin Gaza a matsayin abin kunya ga duniya
- Ana ci gaba da tsokaci kan mutuwar mutane a hannun Civil Defence na jihar Neja
- Dangote ya buɗewa al'uma ƙofar shiga a dama dasu a harkokin matatar mai
- Yunkurin juyin mulki a Nijar ya ci gaba da ɗaukar hankali a faɗin duniya.
- Adadin mutanen da suka mutu a ambaliyar ruwan Nepal na ci gaba da ƙaruwa
- Mu zagaya Duniya: Fara yaƙin neman zaɓe da musayar yawu tsakanin Tinubu da Atiku