
Wasanni
Subscribe in ParasocialFree on the App Store for iPhone, iPad and Mac. No subscription. Once it is installed, tap this link again and the show is yours. Already have it? Open in Parasocial.
About
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.
Also on
Recent episodes
- Ƙananan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa a matakin Unguwanni sun fara cinikayyar ƴan wasa
- Shugabanni hukumar NFF sun yi murabus bayan kiraye-kirayen ƴan Najeriya
- An fara yunƙurin rushe kwamitin ƙoli na hukumar NFF a Najeriya
- Manyan kalubalen da tawagogin ƙwallon ƙafar Najeriya ke fuskanta a harakar wasanni
- Yadda ba a samun sabbin ƙasashen da ke lashe Gasar Kofin Duniya
- Spain ta lashe kofin duniya karo na biyu a tarihi
- Sharhin yadda wasannin kwata final na gasar cin kofin duniya suka gudana
- Tawagogin ƙasashen Afirka 7da aka yi waje dasu bayan sun tsallaka zagayen ƴan 32
- Irin rawar da ƙasashen Afirka suka taka a gasar Kofin Duniya ta 2026
- Muhimman abubuwan da suka faru a Gasar lashe Kofin Duniya kawo yanzu