Daga Laraba

Subscribe in Parasocial

Free on the App Store for iPhone, iPad and Mac. No subscription. Once it is installed, tap this link again and the show is yours. Already have it? Open in Parasocial.

About

Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.

Also on

Recent episodes

  • Yadda Al’adun Aure A Ƙasar Hausa Suka Rikide Zuwa Na TurawaAug 19, 2026 · 30 min
  • Shin Da Gaske Ciwon ’Ya Mace Na ’Ya Mace Ne?Aug 12, 2026 · 30 min
  • Me Ya Sa Matasa Ba Sa Ɗaukar Koyarwa A Matsayin Sana'a?Jul 22, 2026 · 27 min
  • Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya A NajeriyaJul 8, 2026 · 25 min
  • Yadda Almajiri Ya Rikide Ya Zama MabaraciJul 1, 2026 · 30 min
  • Tarihin Almajirci A Kasar Hausa Da Yadda Yake A DaJun 24, 2026 · 24 min
  • Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen NajeriyaJun 10, 2026 · 28 min
  • Asarar Da Hausawa Ke Tafkawa Sakamakon Bacewar TatsuniyaJun 3, 2026 · 31 min
  • Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Kishin Kabila Fiye Da KasaMay 20, 2026 · 32 min
  • Dalilan Da Suka Sa Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da MataApr 29, 2026 · 30 min

Website · RSS feed