Birbishin Rikici

HumAngle

Subscribe in Parasocial

Free on the App Store for iPhone, iPad and Mac. No subscription needed. Once it is installed, tap this link again and the show is yours. Already have it? Open in Parasocial.

About

Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.

Also on

Recent episodes

  • Gudun Tsira Daga Yan GarkuwaAug 1, 2026 · 8 min
  • Yadda Uwa Ta Yi Jiran Labarin Garkuwa Da YayantaJun 6, 2026 · 8 min
  • Bauta A Matsayin UngozamaMay 9, 2026 · 6 min
  • Sabuwar Rayuwa Bayan YakiMay 6, 2026 · 8 min
  • Ta Rasa Komai Dalilin Boko HaramMar 8, 2026 · 7 min
  • Gudun TsiraFeb 7, 2026 · 7 min
  • Hatsarin Noma A Inda Babu TsaroJan 3, 2026 · 7 min
  • Lokacin Da Mai Taimakonta Ya BaceDec 6, 2025 · 7 min
  • Neman Yanci Da Kudin FansaNov 1, 2025 · 7 min
  • Kwana Na Karshe A GidaOct 4, 2025 · 6 min

Website · RSS feed

Birbishin Rikici | Parasocial