
Kasuwanci
Subscribe in ParasocialFree on the App Store for iPhone, iPad and Mac. No subscription needed. Once it is installed, tap this link again and the show is yours. Already have it? Open in Parasocial.
About
Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
Also on
Recent episodes
- Yadda fasahar AI ke tasiri wajen sauya harkokin bankuna a duniya
- Borno na son farfado da tattalin arzikin waɗanda ricikin Boko Haram ya ɗaiɗaita
- Rahoton CBN ya ce ƙarfin sayayyar ƴan Najeriya ya ƙaru a watan Satumba
- Dalilin da ya sanya aka fara haramta sana'ar jari bola a wasu sassan Najeriya
- Matatar matatar Ɗangote ta ƙaddamar da sayar da hannayen jarinta a hukumance
- Tasirin da saida hannun jarin matatar man Dangote ke da shi ga al'umma
- Sharhi kan kalaman Alhaji Atiku na maido da tallafin mai a Najeriya
- Ghana ta zama ƙasa ta 6 a cikin jerin ƙasashen da ke samar da zinari a duniya
- Me cigaban kasuwar hannayen jarin Najeriya ke nufi ga talakan ƙasar kashi na 2
- Cigaban kasuwar hannayen jari na nufin rayuwa ta fara inganta ga talakan Najeriya?