
Ilimi Hasken Rayuwa
Subscribe in ParasocialFree on the App Store for iPhone, iPad and Mac. No subscription needed. Once it is installed, tap this link again and the show is yours. Already have it? Open in Parasocial.
About
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’Adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
Also on
Recent episodes
- Yadda ambaliyar ta kassara makarantu da dama a arewacin Najeriya
- Najeriya: saɓanin alƙaluma kan jihar da ɗalibanta ke kan gaba a cin jarabawar NECO
- Jigawa ta gabatar da tsarin rage barace-baracen Almajirai a jihar
- Gwamnatin Kano na shirin tilasta koyar da ilimin Kwamfuta a makarantun Firamare da Sakandare
- Gwamanatin Najeriya na shirin Horas da malamai sama da miliyan guda
- Gudunmowa ko kuma illar da shafukan sada zumunta ke yiwa al'adun Bahaushe
- Yadda matasa suka ƙera jirgi maras matuƙi mai cin Kilomita 30 a Kano
- Makomar ilimin yara a Kano na cikin halin rashin tabbas
- Yadda makomar ilimin yaran karkara a Najeriya ke cikin rashin tabbas
- Taron ƙaddamar da littafin tarihi na wani fitaccen matashi a Kanon Najeriya